Jerin Sarakunan Kano

Jerin sarakunan Kano
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Sarki sunusi ll
ado Bayero

Sarakunan Kano Wadannan jerin sunayen (Sarakunan Kano) ne, wato birni kuma masarauta dake a Arewacin Najeriya. Wanda ta taba kasancewa daular Hausawa, wanda Fulani ta hannun shugabansu Usman dan Fodiyo ya kwace a shekarar 1805, wanda ya kafa masarauta ta Fulani dan cigaba da jarragamar masarautar. Sarakunan farko na masarautar an same su ne daga tushe daya, wanda aka tattara a karni na 19th, wanda ya tsaya a karshe da sarautar Muhammadu Bello dan Dabo, amma dai ance samosu akayi daga cikin littafan tarihi wadanda suka dade da bacewa kuma ta shahara ne da yadda ta ke da cikakken bayanai da karancin sun kai a wurin nuni zuwa ga asalin shudaddiyar daular.[1]

  1. H. R. Palmer (1908), "The Kano Chronicle", The Journal of the Royal Anthropological Institute of Great Britain and Ireland, vol. 38, pp. 58-98

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search